
Tsohon shugaban jam’iyyar APC, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana mamakin sa da jin labarin komawar Kwankwaso APC.
A wata hira da aka yi dashi bayan taron masu ruwa da tsaki a jam’iyyar APC ta Kano, Ganduje yace Kwankwaso ya yi munanan kalamai na zagi da cin mutunci ga shugaban kasa da jam’iyyar APC amma gashi wai yau shine ke shirin komawa jam’iyyar.
Kalli Bidiyon anan: