Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyo: Amarya ta dauki hankula saboda yin karatu a wajan Bikinta

Wannan amaryar data rera karatun Qur’ani a wajan Bikinta ta dauki hankulan mutane sosai inda akai ta muhawara.

Wasu sun ce wajan ba muhallin karatun Qur’ani bane inda wasu kuma abinda angon yayi ne ya dauki hankulansu.

Irin kallon da angon kewa amaryar yasa mutane ke ta fadar maganganu daban-daban.

https://www.tiktok.com/@theluxurious_weddings/video/7553234492324973842?_t=ZS-9030EqUwwTJ&_r=1
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: A karin farko tun bayan da ta yi aure, Rahama Sadau ta fito bainar jama'a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *