
Malam Musa Asadussunnah ya bayyana cewa, idan dai za’a Titsiye malam Lawal Triumph kan kalaman da yayi, to ya kamata a Hada da malam Nazifi Alkarmawi.
Malam Musa yace, Shima Alkarmawi yace idan aka yi mafarkin Raqumi to kamar an ga Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ne.
Yace amma babu wanda yaji yana sukar Alkarmawi aka wannan kalamai.
Yace dan haka indai za’a titsiye malam Lawal Triumph to a hada da Alkarmawi.