Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyo: Dan Allah duk wanda muka yi fada dashi, dan Darajar wannan dakin ya yafe min>>Inji Hassan Make-Up

Tauraron Tiktok, Hassan Make-Up ya bayyana cewa, yana neman Afuwar duk wanda suka yi fada dashi ya yafe masa.

Ya bayyana hakane yayin da yake kusa da ka’aba yake rokon dan darajar dakin Ka’aban duk wanda suka yi fada dashi ya yafe masa.

A baya dai an ga Hassan Make-Up har kuka ya rika yi bayan da ya samu zuwa Aikin Umrah.

Karanta Wannan  Wannan Tauraruwar fina-finan tace Pastor Chris Okafo ya aikata Alfasha da ita, ta ji dadi, ya gamsar daita, hakan yasa ta rabu da mijinta da zummar cewa zai aureta amma yanzu gashi ta ga Hotunan aurensa da wata mata sun bayyana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *