Friday, December 26
Shadow

Karanta Jadawali: An fitar da bayanin Jihohin da dalibai suka fi karbar bashin karatu na NELFUND na Gwamnatin Tarayya

Rahotanni sun bayyana cewa, an fitar da bayanin jihohin da dalibai suka fi karbar Bashin Karatu na Gwamnatin Tarayya da ake kira da NELFUND.

Jihohin sune kamar haka:

1. Borno: 61,384
2. Kano: 57,983
3. Kaduna: 45,002
4. Katsina: 43,602
5. Oyo: 33,223
6. Bauchi:33,027
7. Kwara: 31,640
8. Plateau: 31,314
9. Gombe: 31,308
10. Taraba: 26,505

Karanta Wannan  Matan aure ku rike mazajenku da kyau, Rayuwar Zawarci ba dadi>>Inji wannan Bazawarar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *