Wannan Wani Fasto ne da ya dauki hankula sosai bayan da yayi wa’azin cewa Kirista na Gari baya zuwa wajan Boka ko daura laya ko Guru.
Wasu sun rika ce masa Fasto dan Izala inda wasu suka rika ce masa, Allah yasa ya musulunta.