
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, soke faretin sojoji na ranar ‘yanci ya bashi damar yin bacci da kyau da kuma in abincin safe da kyau.
Shugaban ya bayyana hakane yayin bude wani dakin kimiyyar zane-zane da aka sakawa sunan Wole Soyinka.
Fadar Shugaban kasa tun kamin ranar ‘yanci ta sanar da cewa, babu faretin sojoji da aka saba yi.