Friday, December 26
Shadow

Bansan wace irin harka ‘yan Matan Fim din Hausa suke suna samun kudaden sayen mota da gidaje ba amma maganar gaskiya kudin Fim basa sayen irin wannan abubuwa>>Inji Isa Bello Jan

Dajjito a masana’antar fina-finan Hausa, Isa Bello jaa ya bayyana cewa, kudin aikin fim basu kai suka kawo ba a yanda za’a ce mutum har zai iya mallakar wata kadara dasu ba.

An tambayeshi ne game da wanda ke sayen gidaje da motoci musamman ‘yan mata.

Malam Isa yace bai san wace harka suke yi suna samun wadannan kudade ba.

Yace amma su masu shirya fim din sukan samu Miliyoyin kudade a matsayin riba saboda kudi suka zuba suka shirya fim din.

Kalli Hirar da aka yi dashi a kasa:

Karanta Wannan  Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un: Kalli Bidiyon yanda wasu dakw magana da Hausa ke Gassa naman Mhutaney suna ciy

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *