Friday, December 5
Shadow

Tambaya: Matar aure ce ta gayyaceni zuwa gidanta tace mijinta baya iya biya mata bukata amma yace yas yafe mata ta nemi wanda zai biya mata bukata shine na yi

Wani mutum ya aikawa Malam Aminu Ibrahim Daurawa da tambayar cewa, wata matar aure ta gayyaceshi gidanta ta nemi yayi lalata da ita.

Tace masa mijinta baya iya biya mata bukata, amma yace ya yafe mata ta nemi wani ya rika biya mata bukata.

Yace yayi amma yana tambayar shin yana da zunubi ganin cewa Mijin yace ya yafe?

Saurari amsar Malam a Bidiyon kasa:

Karanta Wannan  DAKARUN DIKKO: Sabbin Jami'an Hisbah Na Jihar Katsina Kenan Suke Karbar Horo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *