Monday, April 6
Shadow

Kalli Bidiyo: Ana ci gaba da daukar sabuwar wakar Soja Boy inda aka ga Bidiyo yana kama Khugun Iftihal Madaki wadda a baya aka saba ganinta da Hijabi

Ana ci gaba da daukar Bidiyon sabuwar wakar Soja Boy wadda suka yi Bidiyon ta tare da iftihal Madaki wadda a baya aka saba ganinta sanye da Hijabi a Bidiyon ta.

A Bidiyon an ga yanda Soja Boy ya kamo Kugun Iftihal yayin da take sanye da doguwar bakar Riga.

A wakar da suka yi da ita ta farko, Iftihal ta jawo cece-kuce sosai bayan ganinta tana rawa ba Hijabi.

Karanta Wannan  Nan da shekarar 2050 yawan 'yan Najeriya zai karu kuma matsalar tsaro da hakan zai iya haifarwa yafi wanda ake ciki yanzu>>Tsohon Shugaban kasa, Obasanjo yayi gargadi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *