
Ana ci gaba da daukar Bidiyon sabuwar wakar Soja Boy wadda suka yi Bidiyon ta tare da iftihal Madaki wadda a baya aka saba ganinta sanye da Hijabi a Bidiyon ta.
A Bidiyon an ga yanda Soja Boy ya kamo Kugun Iftihal yayin da take sanye da doguwar bakar Riga.
A wakar da suka yi da ita ta farko, Iftihal ta jawo cece-kuce sosai bayan ganinta tana rawa ba Hijabi.