Friday, December 5
Shadow

Wada Mutuniyar Maiwushirya tace taga an daina mata like da comment da share a videos din da take yi, dan haka tana neman a dawo a ci gaba da yi dan darajar Annabi(sallallahu Alaihi Wasallam)

Shahararriyar Wada wadda suka rika sheke aya tare da Idris Mai Wushirya ta bayyana cewa ta ga an daina mata likes da comment da kallon Bidiyon da take wallafawa.

Tace tana nema dan darajar Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) a dawo a ci gaba da yi mata.

Ta bayyana hakane a wani Bidiyon ta da ya watsu sosai kuma hakan na zuwane bayan da aka kama abokin burmin nata watau mai wushirya inda yake can a tsare.

Kalli Bidiyon jawabinta anan

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Mu bamu da gata ne, su kuma kirista suna da gata shiyasa maganar har ta kai kunnen Trump yayi magana>>Inji Sheikh Nura Khalid

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *