DA ƊUMI-ƊUMI: SHUGABAN ƘASA BOLA AHMED TINUBU YA YAFEWA MARYAM SANDA.

Maryam Sanda da kotu ta yanke wa hukuncin ķișã kan samunta da laifin kãșhē mijinta Muhammad Halliru Bello na ɗaya daga cikin mutum 175 da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi wa afuwa.
Me zaku ce?