
Malamin addinin Islama, Sheikh Nura Khalid ya bayyana cewa, Sufayene ke wakokin yabon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam).
Yace amma wanda basa yi sun sasu gaba sai sun gano inda suke kuskure.
Yace duk wanda ya dauki littafin wani yana neman kuskure to zai ga kuskuren, saidai ya nemi a shafawa masu yabon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) Lafiya.