Monday, August 31
Shadow

Ba lallai in shiga Aljannah ba>>Inji Shugaban kasar Amurka, Donald Trump

Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa, ba lallai ya shiga Aljannah ba.

Ya bayyana hakane yayin ganawa da manema labarai inda yace ya kyautatawa mutane amma baya tunanin Shiga Aljannah.

Karanta Wannan  Kungiyar ISWAP ta wallafa hotunan hare-haren da ta kai kan sansanin sojoji a jihar Borno

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *