Saturday, November 15
Shadow

‘Yar Najeriya ta yi kokarin shiga Kundin Tarihin Duniya ta hanyar yiwa mutane 145 kwalliya a cikin kwana daya

‘Yar Najeriya, Tsohuwar Tauraruwar BBNAIJA, Natacha Akide wadda aka fi sani da Tacha ta yiwa mutane 145 kwalliya a cikin awanni 24 dan ta shiga kundin tarihin Duniya.

Ta aikata hakanne a Legas inda aka dauke ta Bidiyon yayin da take aikata hakan.

Duk da cewa an samu matsalar daukewar wuta amma tasha ta kammala wannan abu nata Lafiya.

Karanta Wannan  A yayin da Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ke cewa zai kayar da Tinubu a 2027, dansa Bello El-Rufai yace Tinubu ne zabinsa a 2027

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *