
Kamfanin man fetur na kasa NNPCL ya kara farashin man fetur dinsa daga Naira 865 zuwa Naira 992 akan kowace lita.
A hukumance dai babu sanarwar karin amma an ga farashinne a gidajen man na NNPCL kawai.
Saidai an yi karinne a Legas kadai.
Hakanan da yawan gidajen man Fetur na NNPCL basa sayar da man.