
Ministan Kudi, Wale Edun ya bayyana a birnin Landan inda aka ganshi a tsaye da kafafunsa.
Hakan na zuwane kwanaki kadan bayan da rahotanni suka watsu cewa bashi da lafiya kuma cutar Shanyewar rabin jiki ta kamashi.
An ganshi a wajan wani bikin baje kolin fasahar zanezane da aka yi a landan din.