
‘Yar Tiktok Maryam Buzuwa ta dauki hankula sosai bayan da ta wallafa wani Bidiyo tana cewa zata ci gaba da nuna tsitaici da kuma bayar da jikinta tana samun abinda take so.
Tace dalili shine ta nemi a bata dan Allahu babu wanda ya kulata.
Sannan tace kada wanda ya sake ce mata ta daina ko ta ji tsoron Allah.
Tace ko Iftihal Madaki bata ga laifinta ba itama kwanannan za’a ganta tare da su Soja Boy din.