Friday, December 5
Shadow

Gwamnatin Kano ta rufe wajan shan Shyshaa me suna ARAFAT

iGwamnatin jihar Kano ta rufe wajan shan shisha me suna Arfat Shisha Lounge

Hukumar kula da yawon shakatawa ta jihar hadi da hukumar yaki da shan miyagun kwayoyi, NDLEA ne suka rufe wajan shan shishar.

Shugaban hukumar shakatawar Alhaji Tukur Bala Sagagi ne ya bayyana hakan a wata sanarwa inda yace wannan kokari ne na kawar da ayyukan ta’ammuli da miyagun kwayoyi a jihar.

Yace a jihar ta Kano, Akwai dokar Haramta shan Shisha kuma zasu ci gaba da karfafa wannan doka.

Karanta Wannan  Hotuna: Wani Matashi Ya Dane Saman Karfen Sabis A Jihar Bauchi, Ya Ce Ba Zai Sauko Ba Har Sai Kwamishinan Kudi Na Jihar Bauchi Ya Amince Ya Fito Takarar Gwaman Bauchi A Zaben 2027

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *