Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Ba wanda zai hanani ci gaba da Yin tik din Muslim Muslim na Tinubu da Kashim Shettima, kaima ban hanaka yin naka ba>>Sheikh Sani Yahya Jingir

Malamin Addinin Islama, Sheikh Sani Yahya Jingir ya bayyana cewa, Ba zai daina son Tikitin takarar shugaban kasa na Muslim Muslim ba.

Yace ba dan kowa yake yi ba sai don Allah.

Malam yace bai hana kowa yin nashi ba amma kuma shima babu wanda zai hanashi yin nashi.

Karanta Wannan  Motocin dake kan titunan Najeriya sun rage saboda tsadar rayuwa da wahalar man fetur

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *