Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Omoyele Sowore da sauran masu Zqngq-Zqngqr a saki Nnamdy Khanu a Abuja suke fece da gudu bayan da jami’an tsaro suka bhude musu whuta

Rahotanni daga babban birnin tarayya, Abuja na cewa, Dan Gwagwarmaya, Omoyele Sowore da sauran masu zanga-zangar neman a saki Nnamdi Kanu sun fito zanga-zangar.

Hakan ya kawo tsaikon ababen hawa sosai a Abujar.

Tuni dai jami’an tsaro suka budewa masu zanga-zangar wuta wanda hakan yasa suka tsere ciki hadda shugaban zanga-zangar, Sowore wanda aka ganshi yana gudu.

A sakon da ya wallafa a shafinsa na X, Sowore yace ‘yansandan sun kama Kanun Nnamdi Kanu da kuma Lauyansa sannan sun lakada musu duka.

Yace suna neman a sake su nan take.

Karanta Wannan  Sanannen Masoyin Shugaba Buhari, Sanata Ibrahim Musa, ya rigamu gidan gaskiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *