Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Bayan zaman da muka yi da majalisar Shura, ‘Yan Jarida sun gaya min cewa Wallahi basu yi tsammanin zan iya kare kaina ba>>Inji Malam Lawal Triumph

Malamin Addinin Islama, Malam Lawal Triumph ya bayyana cewa, ‘yan jaridar da suka halarci wajan zaman majalisar shura sun bayyana cewa an aika su ne su cimma wata manufa.

Yace sun gaya masa cewa wallahi ko kusa basu yi tsammanin zai iya kare kansa kan kalaman da yayi ba.

Malam ya bayyana hakane a yayin da ya ci gaba da wa’azi bayan ya kare kansa a gaban majalisar Shura.

@zaidou1taza

#endbadgovernanceinnigeria How To go tiktok Nigeria Mallam lawan abubakar shu’aib Triumph How To go tiktok videos Nigeria libya arewa ghanatiktok #trending @TASKAR MALAN LAWAN TRIUMPH @JAGABAN MALAM LAWAN TRIUMPH

♬ original sound – ℤ𝔸𝕀𝔻𝕆𝕌 🇳🇪❣️𝕋𝔸ℤ𝔸
Karanta Wannan  Akwai yiyuwar in koma jam'iyyar APC, dan majalisa, Abdulmumin Jibrin bayan ganawa da Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *