Saturday, October 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wasu matasa suka lalata fastar yakin neman zaben shugaba Tinubu a Kano

Wannan wasu matasa ne suka lalata fastar yakin neman zaben shugaba Tinubu a Kano.

Masu Sharhi sun lura da cewa, mafi yawancin wanda suka yi abin masu Jar Hulane ‘yan Kwankwasiyya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Sojan Najeriya yayi gargadin cewa ida aka sake aka kori Sojan Ruwa, AM. Yerima daga aiki, za'a ga abhinda Zhasuyi a kasarna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *