Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Baturiya ‘yar kasar Amurka ta Bar Kiristanci ta musulunta

Wata Baturiya ‘yar kasar Amurka ta sanar da cewa ta fita daga Kiristanci ta koma musulma.

Ta bayyana hakane a wani Bidiyon ta dake yawo a kafafen sada zumunta.

https://twitter.com/josephMuztich/status/1979151487633678410?t=09XRClIXaYlZiWWbTQeQyQ&s=19
Karanta Wannan  Bashin da ake bin Najeriya ya karu sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *