Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Matan Aure ku daina Juyawa mazan ku baya, saboda idan Kuka juya musu baya, wajanmu suke dawowa>>Billy Ta gargadi mata

Tauraruwar Tiktok, Billy ta gargdi matan aure su daina juyawa mazajensu baya.

Ta bayyana hakan a Bidiyon ta data saki a Tiktok inda tace idan matan aure suka juyawa mazajensu baya, wajansu suke komawa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Sufayene suka hada kan Musulmai, Wahabiyawa suka raba>>Inji Sheikh Nura Khalid

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *