Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyo Da Duminsa: A karshe dai an baiwa Maiwushirya kyautar gida saboda ‘YarGuda tace ba zata aureshi ba sai yana da gida

Wani me suna Uban Harkallah yawa Maiwushirya alkawarin gida kyauta amma yace kusa da ofishin Hisbah.

Yace dalilinsa shine ya ji ‘yar Guda tace ba zata auri Maiwushirya ba sai yana da gida.

Yace dan haka ya bashi kyautar wannan gida halas malas yace ya je ya karbi takardun gida.

Karanta Wannan  Kalli Hotuna ALLAH SARKI: Hajiya Aisha Buhari Ta Koma Gidan Marigayi Buhari Dake Kaduna A Yammacin Yau Lahadi Domin Cigaba Da Yin Takaba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *