Friday, December 5
Shadow

Wata mata ta Shekye aurenta saboda rikicin kudin kwalliya da mijinta ya ki bata

Wata mata ta kashe aurenta saboda rikicin kudin kwalliya da mijinta ya ki bata.

Wasu dai sun bayyana cewa zata yi dana sani inda wasu ke cewa ta yi daidai.

https://twitter.com/__leenaaa/status/1980861476865716315?t=ACUxPOulIZpsimyuo2ASGg&s=19
Karanta Wannan  Wata Sabuwa: An gano Makudan kudaden da shugaba Tinubu ya ware Kusa Tiriliyan 2 na gyaran Titunan Najeriya, Fiyade da rabin kudin Legas da kudancin Najeriya za'awa aiki dasu inda Arewa ta samu kaso kadan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *