Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Abin na ban Haushi yanda maza ke ta rububi akaina>>Inji Wannan Budurwar

Wannan matashiyar ta dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta bayan da ta fito ta bayyana cewa abin na bata Haushi irin Rububin da maza ke yi akanta.

Saidai wasu sun ce basu ga abin Rububi ba.

Kalli Bidiyon anan

https://www.youtube.com/watch?v=F-JYAF_S6Ew?
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: A gidana kowa abinci kala daya yake ci, Tun daga Megadi, Direba har ni duk kalar abincin dana ci shi zasu ci>>Inji Shahararren Mawakin, Davido

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *