
Rahotanni daga jaridar Bloomberg sun bayyana cewa, Kudin Attajirin Najeriya, Aliko Dangote sun karu zuwa Dala Biliyan $30.
Rahoton yace Dangote ya samu karin Dala Biliyan $2.25 a cikin shekara daya.
Hakanan Rahoton yace Dangote ya samu karin dala Miliyan $89.2 cikin awanni 24 sannan wannan yasa ya kai matsayin mutum na 75 a Duniya cikin masu kudi.