
A jiya ne dai shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya sanar da sauke Janar Christopher Musa daga mukaminsa na Shugaban sojojin Najeriya.
Saidai rade-radin na yawo cewa, Saukeshin na da alaka da siyasa.
Domin a baya ya bayyana cewa akwai wasu sojoji dakewa kokarin Gwamnati na kawo karshen matsalar tsaron zagon kasa.
Hakanan ya roki gwamnati ta kawo karshen matsalar Yunwa, Talauci da rashin aikin yi wanda yace suna taimakawa rura wutar matsalar tsaro a Najeriya.