Friday, October 2
Shadow

Nasan Wakar da nake yi ba halal bace kuma ba zata kaini Aljannah ba>>Inji Soja Boy

Tauraron mawakin Batsa, Soja Boy ya bayyana cewa, yasa wakar da yake yi bata halasta ba kuma ba zata kaishi Aljannah ba.

Ya bayyana hakane a yayin Tiktok Live da suka yi shi da Abokin aikinsa Ali Jita.

Soja Boy yace yasan Ibada da bin iyaye ne zasu kaishi Aljannah.

Karanta Wannan  Wata Sabuwa: An gano cewa, Kwankwaso da Peter Obi Tinubu sukawa aiki a zaben 2023 kuma akwai yiyuwar a 2027 ma zasu sake masa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *