Friday, December 5
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda Hassan Make-Up ke kuka saboda kama kawarsa, Khadija MaiNumfashi

Tauraron Tiktok, Hassan Make-Up ya bayyana a Bidiyo yana kuka saboda kama kawarsa Khadija MaiNumfashi.

An ji hassan na cewa yanzu a Ina Khadija tasan wasu ‘yan daba?

https://www.tiktok.com/@officielhassanmakeup227/video/7565558701084380428?_t=ZS-90sQtSa6Op7&_r=1

A jiya ne dai ‘yansanda suka kama Khadija MaiNumfashi suka wuce da ita zuwa Legas inda ake zarginta da batawa wani me suna Kabiru Lagos suna.

Daga cikin karin zarge-zargen da ake mata hadda cewa ta nemi halakashi ta hanyar daukar ‘yan daba su farmaki rayuwarsa.

Karanta Wannan  Gwamnatin jihar Bauchi ta tallafawa tubabbun mata 100 Karuwai da koyon sana'a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *