Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Wata Mata Mijinta ya sake ta ya bata kyautar Naira Miliyan 7 da Mota amma ta kirani tace bata so, Dan Allah a mayar masa da kudinsa da motarsa, ita dai ya mayar da ita, tana son zama dashi>>Inji Malam Aminu Ibrahim Daurawa

Malamin Addinin Islama, Malam Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana cewa, akwai wata mata da mijinta ya saketa ya bata Naira Miliyan 7 da Mota amma tace bata so.

Malam ya kara da cewa, Matar tace ya taimaka ya roki mijinta ya mayar da ita ya karbi kudinsa da motar daya bata ita dai tana son ci gaba da zama dashi ta mutu a gidansa.

Malam ya bayyana hakane a daya daga cikin karatuttukan da yake yi.

@nurasara531

Imam Dr sheikh aminu Ibrahim DAURAWA

♬ original sound – nurasara531
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wanan Bidiyon na Maryam Booth ya dauki hankula inda wasu ke cewa anya na ciko ta yi ba?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *