
Ministan kudi, Wale Edun ya bayyana cewa gyaran tattalin arzikin da shugaba Tinubu ke yi na bayar da sakamako me kyau.
Yace gyaran ya sa farashin shinkafa ya fadi zuwa Naira Dubu 80 akan buhu.
Gwamnatin Tarayya dai na ta tabbatar da faduwar farashin kayam abinci.