Friday, December 5
Shadow

Hukumar DSS ta kama Wani Dan Jihar Rivers saboda kiran da yakewa Sojoji su yiwa shugaba Tinubu Jhuyin mulki a shafinsa na sada zumunta

Hukumar DSS ta kama wani mutum me suna Innocent Chukwuma saboda kiran da yake yiwa sojoji su yi juyin Mulki wa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Hukumar ta kamashi ne a Oyigbo dake Fatakwal jihar Rivers.

Hukumar ta yi ta bibiyarsa inda ta lura yana yawan kira ga sojoji da su yiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu juyin Mulki bosa zargin rashin Adalci.

Karanta Wannan  Majalisar Wakilai ta umarci a bada tsaro na tsawon shekaru 10 ga ɗan jaridar da ya bankado badakalar digiri dan kwatano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *