Saturday, November 15
Shadow

Hukumar DSS ta kama Wani Dan Jihar Rivers saboda kiran da yakewa Sojoji su yiwa shugaba Tinubu Jhuyin mulki a shafinsa na sada zumunta

Hukumar DSS ta kama wani mutum me suna Innocent Chukwuma saboda kiran da yake yiwa sojoji su yi juyin Mulki wa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Hukumar ta kamashi ne a Oyigbo dake Fatakwal jihar Rivers.

Hukumar ta yi ta bibiyarsa inda ta lura yana yawan kira ga sojoji da su yiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu juyin Mulki bosa zargin rashin Adalci.

Karanta Wannan  Kalli Hotuna: Gwamna Bala Mohammed Ya Nada Dan kasar Chana, Mista Li Zhensheng A Matsayin Mai Ba Shi Shawara Kan Tattalin Arzikin Jihar Bauchi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *