Friday, December 5
Shadow

Sabbin Bayanai sun sake fitowa game da sojojin da ake zargin sun yi yunkurin yiwa shugaba Tinubu Jhuyin mulki

Sabbin Bayanai sun sake fitowa game da sojojin da ake zargin sun yi yunkurin yiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu Juyin mulki.

Kafar Premium times ta bayyana cewa, a cikin sojojin guda 16 da ake tsare dasu akwai Brigadier General daya da Conel daya da Lieutenant Colonel guda 4, sai masu mukamin Major 5 sai masu mukamin Captain 2, sai mai mukamin Lieutenant daya.

Guda 14 daga cikinsu sojojin kasa ne sai sauran akwai sojan ruwa dana sama.

Saidai har yanzu jaridar bata bayyana sunayensu ba.

Wata majiya dai tace an kama karin sojoji da ake zargi da hannu a lamarin bayan su.

Karanta Wannan  Shugaban Jam'iyyar APC Na Kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje Ya Karɓi Bakuncin Shahararren Mawaƙin Siyasa, Dauda Kahutu Rarara A Gidansa Dake Abuja Da Yammacin Jiya Lahadi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *