
A yau ne hukumar sojojin Najeriya zata yi bikin kammala aikin tsohon shugaban sojojin Najeriya, CG Musa.
A yau za’a yi bikin dan tunawa da irin gudummawar da ya kawowa gidan soja da nasarorin da ya samu da sauransu.
Sanarwar data fito ranar Alhamis tace za’a gudanar da fareti dan hakan.