Friday, December 26
Shadow

Ina soyayya da ‘Yan matan Fim Amma ba zan iya aurensu ba>>Inji Tauraron fina-finan Hausa, Anfara

Tauraron fina-finan Hausa, Anfara ya bayyana cewa yayi soyayya da ‘yan matan fim da yawa amma ba zai iya aurensu ba.

Ya bayyana hakane a hirar da Hadiza Gabon ta yi dashi inda yace yana fara soyayya dasu ne dan ya fahimci halinsu amma daga baya sai ya ga ba zai iya aurensu ba.

Ya bayyana cewa daya daga cikin dalilansa shine yana son auren macen da zata iya hakura dashi kadai a matsayin mijinta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Sanata Natasha Akpoti ta kunyata kakakin majalisar dattijai Sanata Godswill Akpabio a yayin zaman majalisar a yau, Laraba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *