
Tauraron mawakin Najeriya, Burna Boy ya bayyana cewa ya bar Kiristanci ya koma musulmi.
Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi wadda Bidiyon ke ta yawo a kafafen sada zumunta.
Da yawa dai sun yi ta mamakin cewa Burna Boy Musulmi ne ko kuma ya musulunta.