
Wani me suna Osazenoo ya bayyana cewa, Shugaban kasar Amurka, Donald Trump a cikin gilashi yake magana a wajan taro saboda tsoron kada wani ya bindigeshi.
Yace amma wai wannan mutuminne wasu a Najeriya suke tunanin zai zo ya basu kariya?
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya bayyana cewa, zai kawowa Kiristoci wadanda yace anawa Khisan kiyashi a Najeriya dauki.