
Tsohon shugaban tsageran Naija Delta, Mujahiddeen Asari Dokubo Ya bayyana cewa a bar sojojin Amurka su shigo Najeriya, shi kadai ya ishesu.
Ya bayyana cewa Kasar Amurka kasar Mahaukatace shiyasa suka zabi Mahaukaci a matsayin Shugaban kasa.
Asari Dokubo ya bayyana hakane a wani Bidiyo da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta inda aka jishi yana cewa a barsu su zo.