Wednesday, November 12
Shadow

Kar kowa ya tayar da hankalinsa, Ku bar Trump ya aiko sojojin Amurka Najeriya, Ni kadai gayyane na ishesu>>Inji Mujahid Asari Dokubo

Tsohon shugaban tsageran Naija Delta, Mujahiddeen Asari Dokubo Ya bayyana cewa a bar sojojin Amurka su shigo Najeriya, shi kadai ya ishesu.

Ya bayyana cewa Kasar Amurka kasar Mahaukatace shiyasa suka zabi Mahaukaci a matsayin Shugaban kasa.

Asari Dokubo ya bayyana hakane a wani Bidiyo da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta inda aka jishi yana cewa a barsu su zo.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Idan na auri ragon Namiji wanda bai iya biyamin Bukata Nasan Wuta zai kai ni dan Wallahi maza zan rika bi>>Murja Kunya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *