Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Wai me mukawa Donald Trump yake son kawo mana khari? Tauraruwar fina-finan Hausa Farida Abdullahi

Tauraruwar fina-finan Hausa, Farida Abdullahi ta tambayi cewa wai mukawa shugaban kasar Amurka, Donald Trump yake shirin kawo mana hari?

Ta bayyana cewa zata koma kauyen Kebbi dan ta san da birane za’a fara.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon wata kalar rawa da Ministan Abuja Nyesom Wike yayi data dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *