
Malamin Addinin Islama dake wa’azi a Tiktok, Dr. Hussain ya bayyana cewa, Sai da yayi ta kira ga malam Na’atala ya bar harkar Fim saboda Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) yace duk wanda ya mutu yana fim baya tare dashi.
Malamin ya bayyana hakane kwana daya da rasuwar malam Nata’ala.
Ji cikakken jawabinsa a Bidiyon dake kasa: