Friday, December 5
Shadow

Dan majalisar Amurka ya zargi Kwankwaso da hannu wajan Mhuzgunawa Kiristoci

Dan majalisar kasar Amurka, Riley Moore ya zargi tsohon gwamnan Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso da hannu wajan Khisan Kyiyashi da yace akewa Koristoci a Najeriya.

Moore ya bayyana hakane a matsayin martani ga Kwankwaso bayan da Kwankwason ya bayyana rashin jin dadi kan barzanar da shugaban kasar Amurka, Donald Trump yayi na kawo hari Najeriya.

More yace Kwankwaso na da hannu wajan amincewa da dokar Shari’ar Musulunci wadda tasa hukuncin Khisa kan wanda yayiwa addinin Musulunci batanci.

Yunkurin shigowa Najeriya da kai hari kan wanda ta kira da cewa sunawa Kiristoci Khisan Kiyashi da Amurka tayi ya jawo cece-kuce sosai a Najeriya.

Karanta Wannan  Na bar Gidanmu ina da kananan Shekaru sosai kuma banda Ko Sisi amma yanzu Allah ya min daukaka da Arziki>>Inji Rahama Sadau

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *