Thursday, February 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Allah ka hadani da wanda matarsa ta rigamu gidan gaskiya in share masa hawaye a matsayin matarsa>>inji Mami

Wata ‘yar Tiktok me suna Mami ta roki Allah ya hada ta da miji wanda matarsa ta rigamu gidan gaskiya dan ta aureshi ta share masa hawaye.

Tace zata rike masa ‘ya’yansa ba matsala kamar ita ta haifesu.

Karanta Wannan  Bankunan Najeriya sun rufe rassa 229 saboda mutane sun rage zuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *