Thursday, November 5
Shadow

Kalli Bidiyon:Tsohuwa me rawa a kafafen sada zumunta ta dauki hankula

Wannan wata tsohuwa ce dake saka wakoki tana rayeraye a kafafen sada zumunta wadda lamarinta ya dauki hankula sosai.

Da yawa dai na mamakin ganin yanda take rawa haka:

Kalli Bidiyonta anan

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Samha M Inuwa ta bayyana cewa itama Babynta ya saya mata wayar iphone 18

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *