
Tauraron Tiktok, Aminu J. Town yace a gayawa Trump ya gaggauta kawo harin da yace cewa zai kawo Najeriya.
Yace Najeriya da ake jiran tashin Qiyama, wane irin tashin hankali ne ba’a gani ba a kasarnan?
Yace ‘yan Gwagwan ne ma zasu samu kasuwarsu ta bude.